Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Levites

255 ayoyi · 63 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. da kuma a duk sa’ad da aka miƙa hadayun ƙonawa ga Ubangiji a Asabbatai da bukukkuwan Sabon Wata da kuma a ƙayyadaddun bukukkuwa, za su yi hidima a gaban Ubangiji kullum bisa ga yawan da aka tsara da kuma a hanyar da aka tsara musu.

  2. A haka kuwa Lawiyawa suka yi ayyukansu don Tentin Sujada, don Wuri Mai Tsarki da kuma a ƙarƙashin ’yan’uwansu zuriyar Haruna, saboda hidimar haikalin Ubangiji.

  3. Baba ko yaro, malami ko ɗalibi, duk suka jefa ƙuri’a saboda ayyukan da za su yi.

  4. Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12

  5. ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12

  6. ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  7. ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  8. ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  9. ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  10. ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  11. ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  12. ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  13. ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  14. ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  15. ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  16. ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  17. ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  18. ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  19. ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  20. ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12

  21. ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  22. ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  23. ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  24. ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  25. ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12