Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Levites: Had chiefs or officers over them
Ayoyi game da Had chiefs or officers over them
Ya tattara zuriyar Haruna a wuri ɗaya da kuma Lawiyawa.
Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120;
daga zuriyar Merari Asahiya shugaba da dangi 220;
daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130;
daga zuriyar Elizafan, Shemahiya shugaba da dangi 200;
daga zuriyar Hebron, Eliyel shugaba da dangi 80;
daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.