Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Levites: Numbered them first from thirty years old
Ayoyi game da Numbered them first from thirty years old
Ya kuma tattara dukan shugabannin Isra’ila a wuri ɗaya, haka kuma ya yi da firistoci da Lawiyawa.
Aka ƙidaya Lawiyawan da suke ’yan shekaru talatin da haihuwa ko fiye, suka kai wajen mutum dubu talatin da takwas.