Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Levites: Subdivided into 24 courses

24 ayoyi · 63 fannoni

Ayoyi game da Subdivided into 24 courses

  1. Baba ko yaro, malami ko ɗalibi, duk suka jefa ƙuri’a saboda ayyukan da za su yi.

  2. Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12

  3. ta uku a kan Zakkur, ’ya’yansa da danginsa, 12

  4. ta huɗu a kan Izri, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  5. ta biyar a kan Netaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  6. ta shida a kan Bukkiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  7. ta bakwai a kan Yesarela, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  8. ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  9. ta tara a kan Mattaniya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  10. ta goma a kan Shimeyi, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  11. ta goma sha ɗaya a kan Azarel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  12. ta goma sha biyu a kan Hashabiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  13. ta goma sha uku a kan Shubayel, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  14. ta goma sha huɗu a kan Mattitiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  15. ta goma sha biya a kan Yeremot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  16. ta goma sha shida a kan Hananiya, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  17. ta goma sha bakwai a kan Yoshbekasha, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  18. ta goma sha takwas a kan Hanani, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12

  19. ta goma sha tara a kan Malloti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  20. ta ashirin a kan Eliyata, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  21. ta ashirin da ɗaya a kan Hotir, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  22. ta ashirin da biyu a kan Giddalti, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  23. ta ashirin da uku a kan Mahaziyot, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa, 12

  24. ta ashirin da huɗu a kan Romamti-Ezer, na goma sha biya a kan Yerimot, ’ya’yansa maza da danginsa 12.