Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Levites: Not numbered with Israel
Ayoyi game da Not numbered with Israel
Ba a dai ƙidaya zuriyar Lawi tare da saura kabilan ba.
Ubangiji ya riga ya gaya wa Musa cewa,
“Ka tabbatar ba ka ƙidaya mutanen Lawi ko kuma ka haɗe su tare a ƙidayan sauran Isra’ilawa ba.