Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Under the theocracy until the time of Samuel

3 ayoyi · 158 fannoni

Nemi "The Jews"

Ayoyi game da Under the theocracy until the time of Samuel

  1. ‘Ku da kanku kun ga abin da na yi wa Masar, da yadda na ɗauko ku a kan fikafikan gaggafa na kawo ku wurina.

  2. Yanzu, in kuka yi mini cikakken biyayya, kuka kuma kiyaye yarjejjeniyata, to, za ku zama keɓeɓɓiyar taska a gare ni a cikin dukan al’ummai. Ko da yake duk duniya tawa ce,

  3. za ku zama firistoci masu tsarki da kuma al’umma keɓaɓɓiya a gare ni.’ Waɗannan su ne kalmomin da za ka faɗa wa Isra’ilawa.”