Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Future prosperity of

3 ayoyi · 158 fannoni

Ayoyi game da Future prosperity of

  1. Za su sāke gina kufai na dā su raya wurare da aka lalace tun da daɗewa; za su sabunta biranen da aka rurrushe da aka lalace tun zamanai masu yawa da suka wuce.

  2. Baƙi za su yi kiwon garkunanki; baƙi za su yi miki noman gonaki da gonakin inabinki.

  3. Za a kuma kira ku firistocin Ubangiji, za a kira ku masu hidimar Allahnmu. Za ku ci wadatar waɗansu al’ummai, kuma a cikin dukiyarsu za ku yi taƙama.