Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Restoration to their own land

3 ayoyi · 158 fannoni

Ayoyi game da Restoration to their own land

  1. Ubangiji zai yi wa Yaƙub jinƙai; zai sāke zaɓi Isra’ila yă kuma zaunar da su a ƙasarsu. Baƙi ma za su zo su zauna tare da su su haɗa kai da gidan Yaƙub.

  2. Al’ummai za su ɗauke su su kuma kawo wurin da yake nasu. Gidan Isra’ila kuwa za tă mallaki al’ummai a matsayin bayi maza da mata a ƙasar Ubangiji. Za su mai da waɗanda suka kama su su zama kamammu su kuma yi mulki a kan waɗanda suka taɓa danne su.

  3. A ranar da Ubangiji ya hutashe ku daga wahala da azaba da muguwar bauta,