Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Prone to formality in religion
Ayoyi game da Prone to formality in religion
Ku munafukai! Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku da ya ce,
“ ‘Waɗannan mutane da baki kawai suke girmama ni, amma zukatansu suna nesa da ni.
A banza suke mini sujada, koyarwarsu, dokoki ne kawai da mutane suke koyarwa.’ ”