Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Reunion of

3 ayoyi · 158 fannoni

Ayoyi game da Reunion of

  1. Ka riƙe sandunan da ka yi rubutun a gabansu

  2. ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa zan fitar da Isra’ilawa daga al’ummai inda suka tafi. Zan tattara su daga dukan kewaye in komo da su ƙasarsu.

  3. Zan mai da su al’umma ɗaya a cikin ƙasar, a kan duwatsun Isra’ila. Za a kasance da sarki guda a kan dukansu ba za su ƙara zama al’ummai biyu ko su rabu su zama masarautai biyu ba.