Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: The removal of their blindness

3 ayoyi · 158 fannoni

Ayoyi game da The removal of their blindness

  1. Amma aka sa hankulansu suka dushe, gama har yă zuwa yau akwai lulluɓin nan a duk sa’ad da ake karatun tsohon alkawari. Ba a kawar da shi ba, sai a cikin Kiristi ne kaɗai ake kawar da shi.

  2. Har yă zuwa yau, duk sa’ad da ake karatun littattafan Musa, lulluɓin nan yakan rufe zukatansu.

  3. Amma duk sa’ad da wani ya juyo ga Ubangiji, akan kawar da lulluɓin.