Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Jews: Enemies of, obliged to acknowledge them as divinely protected

3 ayoyi · 158 fannoni

Ayoyi game da Enemies of, obliged to acknowledge them as divinely protected

  1. ta ce musu, “Na sani Ubangiji ya riga ya ba ku ƙasan nan, tsoronku kuma ya kama mu har zukatan mazaunan ƙasar duka sun narke saboda ku.

  2. Mun ji yadda Ubangiji ya busar da ruwan Jan Teku domin ku lokacin da kuka fito daga ƙasar Masar, da kuma abin da kuka yi wa Sihon da Og, sarakunan nan biyu na Amoriyawa gabas da Urdun, waɗanda kuka hallaka su sarai.

  3. Da muka ji labarin, duk sai zuciyar kowa ta narke, kowa ya karaya saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne Allah na sama da ƙasa.