Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: The tackling
Ayoyi game da The tackling
Maɗaurinku sun kunce ƙarfafan itacen jirgin ba su da kāriya, fikafikan jirgin ba su buɗu ba. Ta haka za a raba yalwar ganima har ma guragu za su kwashe ganimar.
A rana ta uku, da hannuwansu suka jefar da kayan aikin jirgin ruwan a cikin teku.