Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: When damaged were sometimes undergirded with cables
Ayoyi game da When damaged were sometimes undergirded with cables
Da mutanen suka jawo shi cikin babban jirgin ruwan, sai suka sa igiyoyi ta ƙarƙashin jirgin ruwan kanta don su ɗaɗɗaura shi. Don gudun kada a fyaɗa mu da yashin gaɓar Sirtis, sai suka saukar da ƙugiyar jirgin ruwan, suka bari aka yi ta tura jirgin haka.