Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: The hold or between the sides

1 aya · 53 fannoni

Nemi "Ships"

Ayoyi game da The hold or between the sides

  1. Dukan matuƙan jirgin suka tsorata, kowannensu kuma ya yi kuka ga allahnsa, suka kuma jefar da kayan jirgi a cikin teku domin su rage nauyin jirgin. Ana cikin haka, ashe, Yunana ya sauka can ƙarƙashin jirgi ya je ya kwanta, yana ta sharar barcinsa.