Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: Often impelled by oars

2 ayoyi · 53 fannoni

Ayoyi game da Often impelled by oars

  1. Maimakon mutanen su yi haka, sai suka yi ƙoƙari su tura jirgin ruwan zuwa bakin teku. Amma ba su iya ba, saboda iskar ta sa tekun ya yi ta ƙara hauka.

  2. Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko uku da rabi, sai suka ga Yesu ya kusato jirgin ruwan, yana takawa a kan ruwan; sai suka tsorata.