Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: The hinder part of, occupied by the passengers
Ayoyi game da The hinder part of, occupied by the passengers
Yesu kuwa yana can baya, yana barci a kan katifa. Sai almajiran suka tashe shi suka ce masa, “Malam, ba ka kula ba ko mu nutse?”