Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: Course of, through the midst of the sea, wonderful
Ayoyi game da Course of, through the midst of the sea, wonderful
“Akwai abubuwa uku da suke ba ni mamaki, abubuwa huɗu da ba na iya fahimtarsu,
yadda gaggafa take firiya a sararin sama, yadda maciji yake tafiya a kan dutse, yadda jirgin ruwa yake tafiya a teku, da kuma sha’ani tsakanin namiji da ’ya mace.