Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: Of Adramyttium
Ayoyi game da Of Adramyttium
Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.