Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ships: Of Chittim

2 ayoyi · 53 fannoni

Ayoyi game da Of Chittim

  1. Jiragen ruwa za su zo daga Kittim; za su murƙushe Asshur da Eber, amma su ma za a hallaka su.”

  2. Jiragen ruwa yammancin bakin teku za su yi gāba da shi, zuciyarsa kuwa za tă yi sanyi. Sa’an nan zai juya ya huce haushinsa a kan tsattsarkan alkawari. Zai komo yă nuna jinƙai ga waɗanda suka juya wa tsattsarkan alkawari baya.