Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Nabal

2 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Nabal

  1. Ana ce da shi Nabal, sunan matarsa kuwa Abigiyel. Tana da hikima ga ta kuma kyakkyawa, amma mijinta mai rowa ne marar mutunci. Shi daga kabilar Kaleb ne.

  2. Don me zan ɗauki burodina da ruwana, da kuma naman da na yanka saboda masu yin wa tumakina aski in ba mutanen da ban ma san inda suka fito ba?”