Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Characteristic of the last days
Ayoyi game da Characteristic of the last days
Amma fa ka san wannan, za a yi lokutan shan wahala a kwanakin ƙarshe.
Mutane za su zama masu son kansu, masu son kuɗi, masu taƙama, masu girman kai, masu zage-zage, marasa biyayya ga iyayensu, marasa godiya, marasa tsarki,