Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Priests
Ayoyi game da Priests
Su karnuka ne masu kwaɗayi; ba su taɓa ƙoshi. Su makiyaya ne marasa ganewa; duk sun nufi inda suka ga dama, kowa yana nemar wa kansa riba.