Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Saints falsely accused of

3 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Saints falsely accused of

  1. Sai Shaiɗan ya amsa ya ce, “Haka kawai Ayuba yake tsoron Allah?

  2. Ba ka kāre shi da iyalinsa gaba ɗaya da duk mallakarsa ba? Ka Albarkaci ayyukan hannunsa yadda dabbobinsa duk sun cika ko’ina.

  3. Ka ɗan miƙa hannunka ka raba shi da duk abin da yake da shi, ba shakka zai la’anta ka kana ji, kana gani.”