Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Seeking our own
Ayoyi game da Seeking our own
kamar dai yadda nake ƙoƙarin faranta wa kowa rai, ta kowace hanya. Gama ba don kaina kaɗai nake yi ba, sai dai don amfanin mutane da yawa, don su sami ceto.
Gama kowa yana lura da al’amuran kansa ne kawai, ba na Kiristi Yesu ba.