Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: All men addicted to
Ayoyi game da All men addicted to
Dukanmu a dā mun yi irin rayuwan nan a cikinsu, muna bin kwaɗayi da sha’awace-sha’awacen jikunanmu da tunaninmu. Kamar sauran mutane, mun cancanci fushin Allah.
Gama kowa yana lura da al’amuran kansa ne kawai, ba na Kiristi Yesu ba.