Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Contrary to the law of God

3 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Contrary to the law of God

  1. “ ‘Kada ka nemi yin ramuwa, ko ka riƙe wani cikin mutanenka a zuciya, amma ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka. Ni ne Ubangiji.

  2. Ta biye kuma kamar ta farkon take. ‘Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.’

  3. In fa kun kiyaye dokan nan ta mulki wadda take cikin Nassi mai cewa, “Ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka,” kun yi daidai.