Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Especially forbidden to saints
Ayoyi game da Especially forbidden to saints
Kada wani yă kula da kansa kawai, sai dai yă kula da waɗansu kuma.
Bai kamata kowannenku yă kula da sha’anin kansa kawai ba, sai dai yă kula da sha’anin waɗansu ma.