Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Selfishness: Seeking undue precedence
Ayoyi game da Seeking undue precedence
Ya yi tambaya ya ce, “Mene ne kike so?” Ta ce, “Ka sa daga cikin ’ya’yan nan nawa biyu, ɗaya yă zauna a damarka, ɗaya kuma a hagunka, a mulkinka.”