Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Often the boundaries of kingdoms

2 ayoyi · 59 fannoni

Ayoyi game da Often the boundaries of kingdoms

  1. Ubangiji ya sa Urdun ya zama iyaka tsakaninmu da ku, ku mutanen Ruben da mutanen Gad! Ba ku da rabo cikin Ubangiji.’ ’Ya’yanku za su iya sa ’ya’yanmu su daina tsoron Ubangiji.

  2. Gama ya yi mulki a bisa dukan masarautai yamma da Kogi, daga Tifsa zuwa Gaza, aka kuwa sami zaman lafiya a kowane gefe.