Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Run into the sea

2 ayoyi · 59 fannoni

Ayoyi game da Run into the sea

  1. Dukan rafuffuka sukan gangara zuwa teku, duk da haka teku ba ya cika. Daga inda rafuffukan suke fitowa, a can suke komawa kuma.

  2. Sai ya ce mini, “Wannan ruwa yana malalowa zuwa yankin gabas ya kuma gangaro zuwa cikin Araba, inda zai shiga Teku. Sa’ad da ya shiga cikin Tekun sai ruwan a can ya zama mai daɗi.