Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Many, fordable in some places

3 ayoyi · 59 fannoni

Ayoyi game da Many, fordable in some places

  1. A wannan dare Yaƙub ya tashi ya ɗauki matansa biyu, da matan nan biyu masu hidima da ’ya’yansa goma sha ɗaya ya haye rafin Yabbok.

  2. Sai mutanen garin suka kama hanyar Urdun don su nemi ’yan leƙen asirin, daga fitar su sai aka rufe ƙofar garin.

  3. Kamar tsuntsaye masu firiya da aka kora daga sheƙa, haka matan Mowab suke a kogunan Arnon.