Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Flow through valleys
Ayoyi game da Flow through valleys
suka gudu a bisa duwatsu, suka gangara zuwa cikin kwaruruka, zuwa wurin da ka shirya musu.
Ya sa maɓulɓulai suka zuba ruwa cikin kwaruruka; yana gudu tsakanin duwatsu.