Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: (Steady course of,) of peace of saints
Ayoyi game da (Steady course of,) of peace of saints
Gama ga abin da Ubangiji ya faɗa, “Zan fadada salama gare ta kamar kogi, wadatar al’ummai kuma kamar rafi mai gudu; za ku tsotsa a kuma riƙe ku a hannunta ku kuma yi wasa a gwiwoyinta.