Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Parted into many streams
Ayoyi game da Parted into many streams
Akwai wani kogi mai ba da ruwa ga lambun wanda ya gangaro daga Eden, daga nan ya rarrabu, ya zama koguna huɗu.
Adalci ne zai zama abin ɗamararsa aminci kuma igiyar da zai ɗaura kewaye da gindinsa.