Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rivers: Of Canaan abounded with fish

2 ayoyi · 59 fannoni

Ayoyi game da Of Canaan abounded with fish

  1. “ ‘Cikin dukan halittu masu rai da suke a cikin ruwan tekuna da rafuffuka, za ku iya cin kowane da yake da ƙege da kamɓori.

  2. Amma kowace halittar da take cikin tekuna da koguna da ba ta da ƙege da kamɓori, ko cikin dukan abubuwa masu rai a ruwa ko kuma sauran halittu a cikin ruwa za ku ɗauka su marasa tsaki ne gare ku.