Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Die in faith
Ayoyi game da Die in faith
Duk mutanen nan suna cikin bangaskiya sa’ad da suka mutu. Ba su kuwa karɓi abubuwan da aka yi alkawari ba; sun dai hango su suka kuma marabce su daga nesa. Suka kuma amince cewa su baƙi ne, bare kuma a duniya.