Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Jacob
Ayoyi game da Jacob
Yaƙub kuwa ya ce wa Fir’auna, “Shekarun hijirata, shekaru ɗari da talatin ne. Shekaruna kaɗan ne cike da wahala, ba za a kuwa daidaita su da shekarun hijirar kakannina ba.”