Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Should have their treasure in heaven

4 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Should have their treasure in heaven

  1. “Kada ku yi wa kanku ajiyar dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda kuma ɓarayi sukan fasa, su yi sata.

  2. Ku sayar da dukiyarku, ku ba wa matalauta. Ku yi wa kanku jakar kuɗin da ba za su lalace ba. Ku yi wa kanku ajiyar dukiyar da ba za tă kare ba a sama, inda ɓarawo ba zai yi kusa ba, asu kuma ba za su iya su lalatar ba.

  3. Da yake an tashe ku tare da Kiristi, sai ku sa zukatanku a kan abubuwan da suke sama, inda Kiristi yake zaune a hannun dama na Allah.

  4. Ku sa hankulanku a kan abubuwan sama, ba kan abubuwan duniya ba.