Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Are exposed to persecution
Ayoyi game da Are exposed to persecution
Kaitona da nake zama a Meshek, da nake zama a ciki tentunan Kedar!
Da daɗewa na zauna a cikin waɗanda suke ƙin salama.
Ni mutum ne mai salama; amma sa’ad da na yi magana, su sai su yi ta yaƙi.
Na gaya musu maganarka duniya kuwa ta ƙi su, don su ba na duniya ba ne yadda ni ma ba na duniya ba ne.