Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Keep the promised in view
Ayoyi game da Keep the promised in view
Duk mutanen nan suna cikin bangaskiya sa’ad da suka mutu. Ba su kuwa karɓi abubuwan da aka yi alkawari ba; sun dai hango su suka kuma marabce su daga nesa. Suka kuma amince cewa su baƙi ne, bare kuma a duniya.