Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Shine as lights in the world
Ayoyi game da Shine as lights in the world
don ku zama marasa abin zargi, sahihai ’ya’yan Allah, waɗanda ba su da laifi, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya