Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pilgrims and Strangers: Are actuated by faith
Ayoyi game da Are actuated by faith
Ta wurin bangaskiya ya yi zama a ƙasar da aka yi masa alkawari kamar baƙo a baƙuwar ƙasa; ya zauna a tentuna, haka ma Ishaku da Yaƙub, waɗanda su ma magādan alkawarin nan ne tare da shi.