Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: Not to provoke them
Ayoyi game da Not to provoke them
Ku kuma iyaye, kada ku tsokane ’ya’yanku. Ku yi musu reno mai kyau. Ku koyar da su, ku kuma gargaɗe su game da Ubangiji.
Ubanni, kada ku matsa wa yaranku lamba, don kada su fid da zuciya.