Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: Receive their children from God

3 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Receive their children from God

  1. Sa’an nan Isuwa ya ɗaga ido ya ga mata da ’ya’ya. Ya yi tambaya, “Su wane ne waɗannan tare da kai?” Yaƙub ya amsa, “Su ne ’ya’yan da Allah cikin alheri ya ba bawanka.”

  2. Wannan yaron ne na roƙa daga wurin Ubangiji, ya kuwa ba ni abin da na roƙa daga gare shi.

  3. ’Ya’ya maza gādo ne daga Ubangiji, yara lada ne daga gare shi.