Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: Wicked children, a cause of grief to
Ayoyi game da Wicked children, a cause of grief to
Karin maganar Solomon. Ɗa mai hikima yakan kawo wa mahaifinsa farin ciki, amma wawan ɗa kan sa wa mahaifiyarsa baƙin ciki.
Da yake wawa yakan kawo baƙin ciki ga mahaifinsa da ɓacin rai ga wanda ya haife shi.