Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: Leave a blessing to their children

3 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Leave a blessing to their children

  1. ’Ya’yansa za su zama manya a ƙasar; tsaran masu aikata gaskiya za su sami albarka.

  2. Ka tabbata da wannan. Mugaye ba za su tafi babu hukunci ba, amma waɗanda suke masu adalci za su tafi babu hukunci.

  3. Ba za su yi wahala a banza ba ko su haifi ’ya’yan da aka ƙaddara da rashin sa’a; gama za su zama mutanen da Ubangiji ya yi wa albarka, su da zuriyarsu tare da su.