Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: To tell them of the miraculous works of God

2 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da To tell them of the miraculous works of God

  1. don kuma ku gaya wa ’ya’yanku da jikokinku yadda na tsananta wa Masarawa, da kuma yadda na aikata mu’ujizai a cikinsu, don ku sani ni ne Ubangiji.”

  2. Ba za mu ɓoye su wa ’ya’yanmu ba; za mu faɗa wa tsara mai zuwa ayyukan da suka zama yabo na Ubangiji, ikonsa, da abubuwan banmamakin da ya aikata.