Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parents: For their spiritual welfare

2 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da For their spiritual welfare

  1. Ibrahim ya kuma ce wa Allah, “Me zai hana a dai bar Ishmayel kawai yă gāji alkawarin nan da ka yi mini.”

  2. Ka kuma ba ɗana Solomon cikakkiyar zuciya don yă kiyaye umarnanka, farillanka da ƙa’idodinka yă kuma yi kome don yă gina ƙasaitaccen gini wanda na riga na yi tanadi dominsa.”