Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Night

79 ayoyi · 42 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. gama kun sani sarai cewa ranar Ubangiji za tă zo kamar ɓarawo da dare.

  2. Dukanku ’ya’yan haske ne da kuma ’ya’yan rana. Mu ba mutanen dare ko na duhu ba ne.

  3. Ba za a taɓa rufe ƙofofin birnin da rana ba, gama ba za a yi dare a can ba.

  4. Ba za a ƙara yin dare ba. Ba za su bukaci hasken fitila ko hasken rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su. Za su kuwa yi mulki har abada abadin.